Hausa Videos
A DUNIYA KASHI 96
Sponsored Links
A DUNIYA KASHI 96
Zinariya Hausa TV yasaki Series Film din nan nasa mai suna “A Duniya” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Film din nan yayi kyau sosai Akwai chakwakiya sosai yazo da salo iri iri musamman lala cewar matasa da shan miyagun kwayoyi da sauransu harkar daba da yan siyasa suke anfani dasu kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Watch Now
Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.