Hausa Videos

Umar M Shareef Ft Momee Gombe – Tambarin Girma (Official Video) 2021

Sponsored Links

Shahararren kamfanin nan na Hausa film wanda yasaba yin fina – finan soyayya yakara sakin sabuwar wakar cikin film din ZAINABU ABU wanda ake haskashi acikin Ado Bayero Mall wato Shopprite.

Read More: Umar M Shareef Ft Momee Gombe – Tambarin Girma (Official Audio) 2021

Wanda a yanzu kamfanin da yake yin wannan film yadora daya daga cikin wakokin wannan film wato ZAINABU ABU a YouTube Channel dinsa mai suna Maishadda Global Resources.

Read More: Umar M Shareef Ft Momee Gombe & Ali Nuhu – Babu Zato (Official Video) 2021

Ana kiran wakar da “Tambarin Girma” Jaruman da suka hau wannan waka sune Umar M Shareef, Momee Gombe gaskiya zanso masoya kallon fina finan hausa su kalli wannan waka saboda kyau sosai.

Watch Now

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button