Yadda abokan ango suka daga amarya sama wai sabi da dadin shagalin biki

Lallai duniya tazo karshe yadda wani wasu abokan ango suka dauki amarya a gurin taran biki sabo da dadi yayi musu yawa abun ya bawa mai mamaki sosai.

Fitar wani faifan bidiyo da aka ga wata amarya a hannun wasu karti amma sai dai bayan bincike da mukai mun gano cewa abokan and ne suka dauki amarya

Wai sabo da suna jin dadin abun da akeyi a gurin wata suna jin dadin shagalin da ake gudanar wa a dai dai wannan lokacin shine yasa sukai haka.

Kawai sai aka ga amarya a hannun abokan ango suna kak kameta sun da gata sama suna yawa da ita, daga karshe muna da tambaya a yanzu.

Ace wannan amaryar kace ya zakayi ko kuma ace kece amaryar ya zakiyi alo kacin da kikaji abokan mijinki sun dau keki suna yawo dake a hannun su.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button