A Karon Farko Sheikh Pantami Ya Magantu Akan Matsalar Tsaro

A karon farko shaikh Isa ali Pantami ya maganto aka irin abinda yake faruwa a nageria kamar yadda mutane suke zaginshi Akan yakiyin magana akai.

Kamar yadda kasani shaikh Isa ali Pantami ya kasance babban malami a nageriya domin yana daya daga Cikin manyan malamai a kano.

Akwanakin baya kafin abawa Pantami mukami a jam’iyar apc kunsan yana magana Akan irin abunda bahari takeyi a nageriya na kin kulawa da mutane kullun sai ankashe mutane.

Yanzu haka kullin sai kaji ance ankashe Wani kuma baza a dau mataki akan kashekashen da akeyiba domin yanzu haka malamai Suna ta magana Akai akan rashin tsaron.

Haka zalika mutane suna fitowa suna zanga zanga akai domin ankashe yan uwansu babu tsaro a Arewa badama mutum ya fito ya nemi kudi cikin kwanciyar hankali.

Pantami ya kamata yayi magana akan wannan kashe kashan da akeyi a arewa kamar yadda yake magana a kwanakin baya kafin abashi mukami a jam’iyar apc.

Ya zama dole mutane suyi magana akan wannan kashe kashan da akeyi domin sun gaji da wannan al’amarin da yake faruwa a nageria kuma ana ganin laifin shugaban kasa.

Muhammadu buhari kuma mutane suna cewa bahari Ba zai iya kawo karshin kashekashen da akeyiba a arewa domin har yanzu kullin sai kaji ance ankashe Wani.

Yazama doli mufito muyi magana akan kashe kashan da akeyi domin shi shugaban kasa ya kasa kawu mana karshan yan ta’adda da kuma karshan kashe kashan da akeyi.

Mutanan nageriya suna kuka akan kashekashen da akeyiba a arewa kuma babban abunda yake damun mutane shin rashin tsaro da kuma tsadar Rayuwa.

Shugaban kasa muhammadu bahari baya wani amfani a kasar nageriya domin kullin yan ta’adda sai sunyi Kashe kashi a arewa yazama dole mufito muyi magana akai.

Gaskiya idan bamuyi magana akai ba haka za ai ta kashemu a banza kuma ya kamata mutanan nageriya su fito suyi zanga zanga akai kuma muringa addu’a akan wanna rashin tsaro.

Mungode da ziyarar wanna shafin mai al’barka kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance da toshe akoda yaushe mungode.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button