Jaruma Maryam yahaya ta dora daga inda ta tsaya bayan ta samu sauki

Jaruma Maryam yahaya ta dora daga inda ta tsaya bayan samun saukunta a kana na kanan video a masana’antar kannywood a wannan lokacin harma masoya suke fadin cewa hakan dai yayi dai dai
Duniya dai masu yamana suna cewa juyin kosai Ce ma’ana dai yau gare ka gobe wanin ka a wannan lokacin Dan yadda jaruman
Kannywood suke kara daukar hankalin masoya musam man man yadda dai jaruma maryarm yahaya take abin dai sai godiya
Dan yadda dubun dubatar masoya suke daukar jarumar dai a gaskiya abin sai Wanda ya gani kamar dai a wannan lokacin
Da jarumar take yin kana kan video Wanda duk abin ka sai kaji kana san jarumar a wannan lokacin musam man yadda
Idan tayin magana kai kasan CEwa Maryam yahaya ta sami kanta a yadda Yakama harma dai da jarumar tafara
Rawa Kumar dai yadda a wancan lokacin take daya cikin jaruman kannywood wanda suka fi duk jaruman nan iya chan cha rewa
Harma hakan yakara janyowa jarumar tarin masoya a tun wan can lokacin harma dai a yanzu ma da ake magana
Kuma dai a yanzu da kowa a cikin jaruman kannywood din suke ko karin ganin yakara daukar hankakin masoya
A wannan lokacin da duniyar kannywood din take canzawa harma dai maza da mata yara da manya suke cewa
Yakama a cigaba da sanbado duk abin da zasu ji dadin sa a wannan lokacin harma dai da jaruman mata