Zazzafan martanin Maryam Yahaya da ga masu zagin ta akan masoyanta.

Sabon alamari dayake faruwa da daya daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood Maryam yahaya a shafin tiktok shine yadda wasu suke zagin jarumar akan bata bibiyar masoyan ta.

Manhajar tiktok dai wajene wanda samari da Yan Mata suka Mayar dashi wajan dandalin nishadi da ban dariya, Haka wasu sun maidashi wajan zage zage da cin mutuncin juna musamman a arewacin Nigeria.

Kasan cewar yadda jaruma Maryam yahaya takeda masoya sama da dubu dari biyu da wani abu wanda suke bibiyarta, sai dai jarumar bata bin kowa ma’ana bata (following back) yasa wasu Matasa a shafin suketa zagin iyayenta akan cewar tana da girman kai.

Source: HausaDailyNews

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button