Hausa Videos

[Video] Umar M Shareef – Nabila

Sponsored Links

Umar M Shareef – Nabila Mp4 Download

Mawakin soyayyar nan na masana’antar kannywood wato Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Nabila.” Dama kowa yasani wannan mawaki ya shahara wajen kawowa masoyansa wakokin da zasu nishadantar dasu.

Artist:

  • Deeni Yarima
  • Amal Umar

Lyrics:

  • Umar M Shareef
  • Murja Baba

Musics:

  • Kasheepu
  • D.O.P BBW Wash

Editor:

  • YKB One Jaji

Director:

  • Mustapha M Shareef

Wanda yanzu haka zamu ajiye muku bidiyon wannan waka mai suna Nabila a kasan wannan rubutun asha kallo lafiya masoya wannan fitaccen mawaki kuma jarumi a masana’antar kannywood.

Watch Now

Umar M Shareef – Nabila Mp4 Download

Kukasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button