Hausa Videos

[Video]: Salim Smart – Da Yarda By Abdul M Shareef Ft. Ruky Alim

Sponsored Links

Salim Smart ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Da Yarda”. Wanda Abdul M Shareef dashi da Ruky Alim wannan waka tayi dadi sosai kuma tana da kyan gani a idanu.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Da Yarda Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Da Yarda Mp3 Download

Watch Now

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button