Hausa Videos
Video: Adam A Zango – Munyi Kama Ft Tumba Gwaska
Sponsored Links
Adam A Zango – Munyi Kama Ft Tumba Gwaska
Fitaccen mawakin nan na masana’antar kannywood wanda akafi sani Adam A Zango ya saki bidiyon sabuwar wakarsa mai taken suna “Munyi Kama” dashi da Tumba Gwaska.
Kai daganin wannan waka kasan ba sai ance komai ba saboda yana yin yanda akayi wakar yayi kyau sosai, Dama yarinyar da akayi wannan waka da ita ta shahara wajen son Adam A Zango yau sai gashi Allah yasa sunyi waka da ita.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kalli yanda bidiyon wakar yake.