Hausa Videos
[VIDEO]: LAMBA – Umar M Shareef Ft. Maryam Yahaya
Sponsored Links
Umar M Shareef – LAMBA Official Video 2022
Mawaki Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken “LAMBA” tare da Maryam Yahaya.
Lamba sabuwar wakar Umar M. Shareef wadda a yanzu mutane suke ya yin ta, wakace da ta kunshi soyayya kuma take saka farin ciki a zuciyar masoya. LAMBA 2022.
Watch Now
Umar M. Shareef – LAMBA Mp4 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.












![Natti Natasha x Becky G - Ram Pam Pam [Official Video] Natti Natasha x Becky G - Ram Pam Pam [Official Video]](/wp-content/uploads/2021/06/Natti-Natasha-x-Becky-G-Ram-Pam-Pam-Official-Video.jpg)