Hausa Songs
Nura M Inuwa Ft Umar Shareef – SARKI GOMA ZAMANI GOMA – (Video + Audio) 2021
Sponsored Links
A yau ne Talata June 01, 2021 aka saki sabuwar wakar nan mai “SARKI GOMA ZAMANI GOMA” ta shahararren mawakin nan na kannywood wanda akafi sani da “Nura M Inuwa”. ita wannan waka mai suna “SARKI GOMA ZAMANI GOMA” tana daya daga cikin wakokin da masoya wannan mawaki suke jira a wannan lokaci to yau Allah yayi.
Bidiyon wakar yahada da manyan yan matan kannywood jarumai kamar su Maryam Yahaya, Momee Gombe, Amal Umar, Aisha Najamu Izzar So, Khadija Yobe, Minal Ahmad, Rayya Kwana Chasain. da daisauransu.
A jarumai maza kuma yahada Umar M Shareef da kuma Shamsu Dan iya.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki.

![Tori Keeche – Oh My Love ft. Emo Grae [Mp3 Download] Tori Keeche – Oh My Love ft. Emo Grae [Mp3 Download]](/wp-content/uploads/2021/01/tori-keeche-oh-my-love4595962264500417764-220x150.jpg)
![Deezell – Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru Ft. Dj AB, Feezy, [Mp3 Download] Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru deezell video](/wp-content/uploads/2021/01/Deezell-Duk-Abun-Da-Zai-Faru-Ya-Faru-220x150.png)





![[MUSIC]: Sadiq Saleh - Kiyi Dani Mp3 Download Sadiq Saleh – Ko Wuya Ko Dadi ft. Fati Niger](/wp-content/uploads/2023/10/Sadiq-Saleh-–-Ko-Wuya-Ko-Dadi-ft.-Fati-Niger-390x220.jpg)




