Hausa Videos
Matar Aure – Episodes 11 Rahama Sadau
Sponsored Links
Matar Aure – Episodes 11 Rahama Sadau
Rahama Sadau – Tasaki Series Film din nan nata Mai suna “Matar Aure” yayi sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Film ne wanda Ma aurata suka shiga matsala ta rayuwa kuma suke kokarin ya zasu tai maki junan su Amma wahalar yau ta daban ta gobe daban Amma kubiyo mu muga abin da yafaru Mungode.
Watch Now
Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.