Kannywood
Shagalin bikin jaruma Aisha najamu izzar so ,original video

babbar jarumar masana antar kannywood jaruma Aisha ta gaiyaci mutane wajan wannan dauren auren kawarta suna rakashewa sunayin rawar wannan biking sabida murnar wannan bikin.
Jaruma hajiya nafisa izzar so take wajen wannan daurin aurenne sabida wannan daurin auren na kawartane wannan dalilinne yasa ta tayata murnar wannan bikin.
Jaruma hajiya nafisa izzar so tana dai saga cikin jaruman masana antar kannywood wannan kuma it’s jarumace tacikin shirin izzar so,