Hausa Hip-Hop
Dj AB – Ki Fada Ft. Zayn Africa & Feezy
Sponsored Links
Dj AB – Ki Fada Ft. Zayn Africa & Feezy Mp3 Download
Mawaki Dj AB ya saki wani wata sabuwar wakar sa mai suna “Ki Fada” tare da mawaka Zayn Africa & Feezy itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Your Fav Ep” na wannan shekara ta 2023.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Dj AB – Ki Fada Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.



![ClassiQ Ft. Jesse Jagz & Ruby – Duniya (Remix) [Mp3 Download] ClassiQ Jesse Jagz & Ruby Duniya (Remix) mp3 download audio music](/wp-content/uploads/2020/05/Duniya-remix-900x900-1-390x220.jpg)
![Dj AB - Love Note Ft. Jigsaw [Mp3 Download] Dj AB - Love Note Ft. Jigsaw [Mp3 Download]](/wp-content/uploads/2021/05/images-1-1-390x220.jpeg)







