Hausa Hip-Hop
Mr442 – Chan Musu
Sponsored Links
Mr442 – Chan Musu Mp3 Download
Mawaki Mr442 ya saki wata sabuwar wakar sa bayan fitowar sa daga gidan Prison na Niger mai suna Chan Musu” itama wannan waka tayi dadi saima idan kun saurare ta.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Mr442 – Chan Musu Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Mr442 – Chan Musu Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.