Hausa Hip-Hop
Real DBB – Sai Da ke (Official Audio) 2021
Sponsored Links
Matashin mawakin nan kuma gwani a wajen iya wakokin Hausa Hip Pop wanda akafi sani da “Real DBB” yasake sakin sabuwar wakarsa mai suna “Sai Da ke”.
Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.