Ashe wannan Ne dalilin da yasa aka kona Makarantar su Hanifa da Aka Kashe

Wasu matasa sunbi dare inda suka Kona makaranta su hanifa a jahar Kano
Ki.a wannan lamarin ya janyowa mutane cewa Bai kamata a barshi a aiya konawa ba
Wasu suna ganin cewa har rusa makaranta yakamata ayi domin batada amfani kokadan
Babban abinda ake Kara la,akari dashi akan wannan makaranta tasu margyayiya hanifa shine
Ko a shekarar da tagaba an rasa wani dalibi daya daga cikin daliban makaranta su hanifa
Amma Kuma abin mamaki har yanzu ba,q sake kin labarin sa ba kokadan
Wannan shine dalilin da yasa aka fara zargin ko Shima abinda ya faru da hanifa Shima ahakab akamasa
Amma Kuma bincike da za,ayi sai zai bayyana gaskiyar magana
Source: HausaBlogng.Com