Hausa Songs
Ali Jita – Amarsu
Sponsored Links
Ali Jita yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Amarsu” na tabbata wannan waka zata nishadantar da masoya wannan mawaki.
Domin shi wannan mawaki yana da salo daban daban wani lokacin sai kaji yayi maka wakar soyayya wani zubin kuma sai kaji yana wakar biki haka Allah yayi mai baiwa.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.