Bello Sisqo Ft. Singah – Yourbody BamBam

Fitaccen Mawakin Hausa Wanda Da Yake Da Zama A Nigeria Amma Yanzu Yana Zaune A Kasar Germany Wato Bello Sisqo Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Yourbody BamBam” wakar ta hada da wani mawaki mai suna Singah.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa cikin sauki.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button