Album/EP
Abdul D One – ALKALI Ep (Full Album) 2022
Sponsored Links
Abdul D One – ALKALI Ep (Full Album) 2022
Abdul D One ya saki wani sabon album dinsa mai suna “ALKALI Ep” na wannan shekara ta 2022. Wannan album yana dauke da zafafan wakokin soyayya masu ratsa zuciyar masoya wanda sune kamar haka:-
ALKALI Ep Track List:–
- Alkali Amapiano
- Alkali Amapiano Ft. Murja Baba
- Alkali Naso Da Qauna Ft. Shamsiyya Sadi
- Chiza Dani
- In Babu Ke
- Kiji Tausayina
- A Raina
- Kina Cikin Labarina
- Allahu Mai Iko
- Fara Kyakkyawa Ft. Hamisu Breaker
- Rai Da Rayuwa Ft. Shamsiyya Sadi
- Fahimta Ft. Murja Baba
- Manyan Matan Arewa Ft. Shamsiyya Sadi, Murja Baba, Fati Kalil
- Tanzania 2 9ja
- Duba Tsakaninmu Ft. Larabeey
- Chiza Dani 2
- Jinya
Wadannan sune wakokin da suke cikin sabon album mai suna “ALKALI Ep” wanda Abdul D One ya saka a wannan shekara ta 2022.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.