Hausa Videos
Matar Mutum Biyu Season 1 Episodes 7
Sponsored Links
Matar Mutum Biyu Season 1 Episodes 7
Kahutu Entertainment yasaki Series Film din nan nasa mai suna “Matar Mutum Biyu” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Film ne wanda take aure maza har guda biyu wanda babu wanda yasan haka taya hakan ta kasance ku biyu domin ganin yadda hakan ya faru Mungode.
Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.