Hausa Videos
[VIDEO]: Momme Gombe – Soyayya Ft. Auta Waziri & Khairat Abdullahi
Sponsored Links
Momme Gombe ta saki bidiyan wata sabuwar wakarta mai suna “Soyayya” Da ita da Auta Waziri sai kuma Khairat Abdullahi.
Yanzu haka masoya wannan fitacciyar jaruma zaku iya kallon bidiyan wannan waka mai suna Soyayya a kasan wannan rubutun.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.