Hausa Videos
Labarina Season 4 Episode 7
Sponsored Links
Wannan shine shirin labarina zango na hudu wanda da turanci ake kira season 4 kashi na 7 na kiransa da turanci episode 7.
Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka Rabiu Rikadawa, Abdallah amdaz da dai sauran.
Ga bidiyon nan daga cikin tashar Yourtube mai suna saira movies.