Umar M Shareef Ft Momee Gombe & Ali Nuhu – Babu Zato (Official Video) 2021
Shahararren kamfanin nan na Hausa film wanda yasaba yin fina – finan soyayya yakara sakin sabuwar wakar cikin film din ZAINABU ABU wanda ake haskashi acikin Ado Bayero Mall wato Shopprite.
Read More: Umar M Shareef Ft Momee Gombe & Ali Nuhu (Official Audio) 2021
Wanda a yanzu kamfanin da yake yin wannan film yadora daya daga cikin wakokin wannan film wato ZAINABU ABU a YouTube Channel dinsa mai suna Maishadda Global Resources.
Read More: Umar M Shareef Ft Momee Gombe – Tambarin Girma (Official Audio) 2021
Ana kiran wakar da “BABU ZATO” Jaruman da suka hau wannan waka sune Umar M Shareef, Momee Gombe Ali Nuhu gaskiya zanso masoya kallon fina finan hausa su kalli wannan waka saboda kyau sosai.
Read More: Umar M Shareef Ft Momee Gombe – Tambarin Girma (Official Video) 2021
Watch Now

![NT4 – Wallahi [Mp3 Download] NT4 – Wallahi [Mp3 Download]](/wp-content/uploads/2021/03/nt4-wallahi-1024x1024-15617675675904393313-220x150.png)










