Hausa Videos
Umar MB Fatima Zarah Ft. Adam A. Zango (Official Video)
Sponsored Links
Matashin mawakin nan na Kannywood mai wakokin soyayya wato Umar MB yakara sakin Bidiyon sabuwar wakarsa ta soyayya mai taken suna “Fatima Zarah” dashi da shahararren dan film din nan wato Adam A. Zango.
Domin sauraran wannan waka ko kuma kayi downloading dinta zaka iya danna wannan link din DOWNLOAD MP3.
Watch Now