Hausa Songs

Umar MB ft. Adam A Zango – Fatima Zarah (Official Audio) 2021

Sponsored Links

Umar MB ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Fatima Zarah” Ft. Adam A Zango, Wannan waka na tabbata zata nishadantar da duk wani ma’abocin jin wakokin soyayya na hausa.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Related Articles

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button