Hausa Hip-Hop

Mubson Zamani – Babu Zama

Sponsored Links

Mubson Zamani – Babu Zama Mp3 Download

Fitaccen mawakin hausa hip-hop wato Mubson Zamani ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Babu Zama” a wannan shekara ta a 2023 itama wannan waka tayi dadi sosai, Saima idan kun saurare ta.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Mubson Zamani – Babu Zama Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Mubson Zamani – Babu Zama Mp3 Download

Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button