Hausa Hip-Hop
NT4 – ARZIKI
Sponsored Links
Shahararren mawakin nan na Ghana wanda akafi sani da NT4 ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Arziki“.
A sakamakon wannan babban mawaki ya kwana biyu bai fito da wata sabuwar wakarsa ba sai a wannan wata, wannan waka zata na tabbata zata nishadantar duk wani masoyin wannan mawaki.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.