Hausa Videos
[VIDEO]: Kawu Dan Sarki – In Gallo
Sponsored Links
Kawu Dan Sarki ya saki wata bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “In Gallo” wanda kwana uku daya gabata saki Audio din wannan waka mai suna Kawu Dan Sarki – In Gallo Mp3 Download yanzu haka shine yasakar muku da bidiyon wannan waka ganin yanda mutane suka nuna sha’awarsu akanta.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.