Auta Mg Boy – Abar Sona
Matashin mawakin nan wanda akafi sani da Auta Mg Boy yasake fitowa da masoyansa wata sabuwar wakarsa mai suna “Abar Sona” gaskiya zanso ma’abota jin wakokin soyayya suji wannan waka saboda tayi dadi saosai.