Hausa Songs
Umar M Shareef – Bani Canzawa
Sponsored Links
Download song Umar M Shareef – Bani Canzawa Mp3 Audio
Bani canzawaaa …
Nima bani canzawaaa, bani canzawa Kai nake kaunaaa
Bani canzawa ke nake kauna na fadaa na Kara fadaa.
Bani canzawa kai nake kauna na fadaa na Kara fadaa.
Zuciyata ke take muradi, nayi fata da ke mu dinga tadi,
Zanyi Koda zaki sani gaadi, Kinyi karfi a zuci kinfi Rodi,
Ra′ayi Riga mai kida ganga zo bugaa abar So Zanwa yaboo…
Hankali ya karkato gareka, kunnuwa na sunfi so su jika.
Umar M Shareef – Bani Canzawa Mp3 Download