Akan nafita daga shirin Film din labarina masoyana suka tsaneni suke zagina

Tun bayar fitar nafisa Abdullah daga Shirin labarina masoyanta sunnuna bakincikin su sosai
kuma tarage masoya alokacin da fitar da sanar wa wasu da cikin masoyanta dayawa sun Gaya Mata maganganu marasa dadi ga kadan daga cikin abunda suke gayamata
Zahara Junaid
Halin dan adam kenan! Butulci ba, before you have started to become nobody but yanzu da film din shi ya haska
ki you are now trying to move kuma you know Zaki rage mai martaban film
amma you don’t care just for your selfish interest,
let me tell you the truth, baki taba birge ni ba i just got interested in you a labarina and wannan abun da kika yi has build a hatred between you and many people
kuma in sha Allahu abinda kike ganin ze faru da shirin LABARINA baze faru ba, daukakan da Allah yawa film din baze tafi ba saboda ke
Abdoul salees
This is one of your problems; Hausa Celebrities
Lokacin Da Kuke Son Daukaka Zaku Zo A Yunwace A Gigice
Kuna Neman Taimako Gami Da Kamun Kafar Producers, Da Directors.
Amma Daga Lokacin Da Kuka Fara Samun Daukaka Sai Raini Gami Da Wulakanci Da Disappointing Tsakaninku Da Daraktoci,
Da Furodusoshi, Ku Koma Yi Musu Kallon Hadarin Kaji Saboda Kun Samu Dama Watakila Ma Kun Fisu Kudi Da Sauransu,
Zai Wahala Kaga Irin Wannan Haukan A Wajen Nollywood/Bollywood Actors
Duk Irin Daukakar Da Suka Samu Suna Mutunta Bukatar Sanadin Daukakar Tasu: Sun Yarda Da Cewa Tushiya Itace Masomin Dawa.
Suma Producers Da Directors Din Da Laifinsu
Domin A Kowacce Ma’aikata Sai Ka Sha Wahala Kafin A Baka Offer Amma Banda Kanywood
Da Sunga Yarinya Da ‘Dan Jiki Mai Kyau Shikenan Sai Su Fara Rubibinta, Dan Haka Babu Yadda Za’ayi Taga Muhimmancin Abin Da Sukayi Mata.
Allah Ya Kyauta.
Husaini Ali Muhammad
Notice”
Idan kikayi haka Kuma baki kyauta manaba mu masu kallon
wannan film din wannan hujja naki basukai hujjar da zasu hanaki fitowa acikin wannan film dinba ,
Kinsa jama,a sunata Zakin aminu saira a media Ashe laifin kine Kun Mai damu bamusan Mai mukeyiba indan da America ne wallahi tararki ya kamata aciki Akan wannan Bata Mana lokacin dakikayi,
Nikam daga yau nafita daga sahun mabiyanki Kuma Nasan Irina muna da yawa Allah ya raka taki gona
Hakan ma daidaine, Amma ki tsaya kiyi tunani kafin yanke hukunci,
kafin Labarina tauraruwarki ta dusashe wannan shirin shine yadawo maki da martabarki a industry,
Idan akacireshi bakida wani film da zakiyi alfahari dashi a Shekarun nan.
Ina maki fatan alheri Amma dai kiyi tunani
Nazeeru Dalhatu
A hakikanin gaskiya baki masu adalciba saboda kema kinsan wannan film din yakara fito dake
wannan abinda kikayi masu tabbas aminu Saira bazaiji dadiba kuma baki kyautaba
duk rashin lokacinki baki Kai naziru sarki wakaba Amma haka yake daurewa yashiga ayi dashi
kidai Kara tunani ni agurina dakishiga da karki shiga duk dayane agurina Dan bawani damuna yayiba shawara nabaki kawaii

Amina Md Meenah
Ashe matsalar daga wurinki ta fito Nafisa, what you did was wrong, kuma duk wadannan unnecessary excuses kike bayarwa.
Ina fatan idan lead actor yayi miki abinda kika yi masu acikin sabon shirin da kike shirin shiryawa ba zaki ji haushi ba.
LABARINA ya sake haska tauraronki a lokacin da take dab da dushewa, duniya take dab da mantawa dake a duniyar finafinai. Ku daina yin haka baida kyau sam.
Abubakar Jami Gezawa
Everyone has he/she own decisions in life anyway it’s sad to here I know the producer of this series he’s not the one responsible for your withdrawal u decide to take your leave for some issues anyway kind remains a kind with or without the Queen .
Long life AMINU SAIRA (SAIRA FIRMS FACTORY ) Do the best and would remains forever inshallah
Sadam Dalhat Ado
He who failed to plan……..
Kannywood ya kamata su dau lesson from they counterpart of others industries across the globe.
It is hardly kaga Ana series film a bollywood ko Hollywood ko kuma wani film industry ba tare da kasan lokacin da za’a gamashiba.
Moreover they’ give the work to the actors and actress based on contract
so that no one will voluntarily withdraw himself without a solid and genuine reason behind his action.
Ta wani gurin naga laifinki as main character of the movie you have to wait patiently till the end of the season.
But when I viewed your action from the other side what you did
was absolutely right cause you too you have your dreams that you are planning to achieve.
Daga karshe dai Ina Mai addu’a Allah ya hada kowa da rabansa
8 Maryam Ayagi
Na rantse da Allah ban taba ganin wadda bata manta Alkhairy kamar kiba kin maida komai ba komai ba
Ya Hayyu yaa qayyumu kazama gatan baiwar nan taka
Allah ya sanya ki a aljanna
Ina kaunar ki saboda Allah
Wanna shine kadan daga cikin abun da masoyan jaruma suka wallafa ashafin ta na comment section
muna muku Fatan alkairi