Sadiya Haruna ta bawa Maryam yahaya shawara Akan ta daina yin film

Sadiya Haruna fitacciyar Mai Saida magani ce a jahar Kano, Haka zalika ta amsa sunan ta na daya daga cikin manyan jaruman kannywood, Bugu da kari Allah ya azirta Sadiya Haruna da kyau hadi da Kuma kunya da rashin tsoro, Wannan ne babban dalilin da yasa ta fito karara ta bawa Maryam yahaya shawara.

Wannan shine bidiyon da Sadiya Haruna ta bawa Maryam Yahaya shawara.

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa da kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button