Yadda Zaku Gane Matar Auren Datake Zinah Ta Kafarta Cewar Malam Abdullah Gadon Kaya Kalli Sabon Wa’azinsa

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Muna Wani Lokaci Da Tsoron Allah Yayi Karanchi Duba Da Karshen Duniya Da Kuma Karanchin ilimin Addini Daga Yawanchin Mutane, Hakan Ne Yasaka Komai Yake Lalacewa.

Babban Malamin Addini Dr Abdullahi Gadon Kaya Yayi Bayani Akan Matan Auren Dasuke Zinace-zinace, Wanda Kuma Da Wuya Mutum Yagane, Sannan Malamin Ya Bayar Da Labarin Wata Mace Wanda Take Cin Amanar Mijinta Ta Hanyar Lalata Da Abokinsa.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Malamin.

Sannan Zamu mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo, Tare Da Labarin Mutumin Da Matarsa Take Cin Amanarsa, Toh Allah Ya Kyauta Ya Kuma Kara Tsare Mana iyalinmu Daga Shiga Fadawa Mummunar Dabi’a Ta Bin Mazajen Banza.

Zaku Iya Turawa Sauran Jama’a Wannan Bidiyon Domin Ya Zama Abun Dubawa Da Kuma Izna Ga ‘Yan Baya, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button