Wai ina manyan kannywood ne Gaskiya irin wannan videon bai kama taba Ali nuhu Adam a zango kuna gani hakan take faruwa…

Allah ya shirya mu shirin addinin muslinci wani fai fan video da yake yawa na wani tsohon jarumin kannywood mai suna tahir fagge.

Ya bawa kowa da kowa mamaki Bisa abun da aka ga yana aika tawa gaskiya mutane suna ganini cewa ya man yanta amma kuma yana irin wannan abun.

Bayan ganin wannan fai fan video mutane da yawa sunyi mamaki sosai kuma fai fan bidiyan ya tada kora sosai da sosai a social media tiktok.

Instagram Facebook da dai sauran inda mata da maza suke ha duwa domin gudanar da abu buwa na zamani a wannan lokacin da muke ciki a yanzu.

Shine nai muku misali nace kamar tiktok Instagram Facebook kai harda WhatsApp ma sabo da wasu sunyi status akan WhatsApp din su.

Daga karshe muna fatan Allah kasa kucika da imani kuma Allah ka azir tamu da kyakkya wan karshe ka shieyar damu akan addinin muslinci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button