Hausa Songs
Umar M Shareef – Gwarama

Sponsored Links
Fitaccen mawakin nan na masana’antar kannywood wanda akafi sani da Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Gwarama“.
Gaskiya zanso masoya wannan mawaki su saurari wannan sabuwar waka ta Umar M Shareef mai suna Gwarama saboda ya fitar da wani sabon salo irin nasu na manyan mawaka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.