Hausa Hip-Hop
Rabboy – BadBoy (Official Music) 2021
Sponsored Links
Matashin mawakin Hausa Hip Pop din nan Wanda akafi sani da “Rabboy” yasaki sabuwar wakarsa mai suna “BadBoy”.
Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka cikin sauki.