Hausa Hip-Hop
NT4 – Kudi Ft. Ginger GH
Sponsored Links
NT4 ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Kudi.” Dashi da wani abokinsa mai suna Ginger GH, wannan waka tayi dadi sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna NT4 Ft. Ginger – Kudi Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
NT4 Ft. Ginger – Kudi Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.