Hausa Hip-Hop
Mr 442 – Mace

Sponsored Links
Download song Mr442 Mace Mp3 Audio
Fitaccen mawakin barkwancin nan wato Mr 442 ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Mace.“
Wannan waka yayi tane akan darajar Mata yanda take akan Namiji, na tabbata yan mata wannan waka zata yimuku dadi sosai matuka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Mr 442 – Mace Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.