Hausa Hip-Hop
Lsvee – Kudin a Banki Ft Deezell
Sponsored Links
Lsvee MamasBoy yasaki sabuwar wakarsa mai suna “Kudin a Banki” da shi da shahararren mawakin Hausa Hip Pop din nan mai suna “Deezell”.
Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.