Jaruma Fati washa ta burge masoyanta da wani bidiyonta

Hotuna da bidiyoyin Jarumar Kannywood Fati washa sun burge masoyanta
Jarumar Kannywood Fati washa a kullum farinjininta kara bayyana yake. Jarumar ta wallafa wasu hotuna da bidiyoyi nata da sukai matukar daukar hankalin masoyanta.
Masoyannata dai sunyi matukar jin dadin wayennan hotuna nata. Da har suke gani wata kyauta tayi musu mai tsoka.
Source: HausaZallah