Hausa Videos

IZZAR SO EPISODE 54 ORIGINAL

Sponsored Links

Kamar yadda  babban jarumin wannan Shiri mai dogon zango yabada sanarwa a can baya cewa za’a tafi hutun wannan shiri domin kara ingantashi, tare da wasu gyare-gyare domin farantawa mabiya shirin.

Jarumi Lawan Ahmad yayi wannan sanarwa a wancan lokaci a tasharsa ta youtube mai suna Bakori Tv.

Masoyan wannan shiri daga kasashe kamar Niger da Chad nata turo tambaya ta yaushe ne za’a cigaba da haska wannan shiri na izzar so? Hakana dukkan masoya shirin na aiko mana da wannan tambayoyi, a karshe dai wannan tambayoyi an kawo karshen su domin yanzu sai a gyara zama domin nishadantuwa da shirin na Izzarso 54.

Shirin zai dora daga inda ya tsaya a yau ranar lahadi kuma zamu cigaba da kawo muku cikakken shirin.

Domin kallon Izzarso Original Kanance damu a ko wane lokaci.

Watch Now

IZZAR SO EPISODE 54 ORIGINAL

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button