Hotunan Nafisa Abdullahi Da suka janyo Mata Dariya a gurin masoya

Advertisement

Nafisa Abdullahi ta saki wasu zafafan hotunan ta da sukayi Mata Muni, Wannan hotunan dai nafisa Abdullahi ta dauke sune, Kafin daga bisani ta turawa duniya su Kuma aka fara Mata Dariya, Sanin kowa ne nafisa Abdullahi tanada matukar kyau, Amma sai gashi hotunan da ta dauka basuyi kyauba ko kadan, Wannan ne babban dalilinda yasa aka dinga yimata dariya a social media.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button