Hausa Songs
Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci
Sponsored Links
Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci Mp3 Download
Hamisu Breaker ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Masoyi Majinyaci” wannan karan wannan waka ba sai nace komai saboda dadin da tayi gaskiya zanso ace masoya jin wakokin soyayya na hausa sun saurari wannan waka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.