Hausa Songs
Ali Jita – Rukayya

Sponsored Links
Download song Ali Jita – Rukayya Mp3 Audio
Ali isah jita wanda yayi fice wajen rera wakoki kuma wanda yake daukar sunayen mata daya bayan daya yana rerewa.
Ali jita dai yayi wannan waka ga duk wace mace mai suna rukayya wanda kuma yayi musu ruwan kalamai sosai a cikin wakar tashi.
Wanda zamu kawo muku kadan daga cikin baitocinsa wakar. Ali Jita – Rukayya video too
Ali Jita – Rukayya Mp3 Download