Hausa Songs
Abdul D One – Iyalina
Sponsored Links
Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Iyalina“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.
Zaka iya sauraran wannan waka kuma kadanna Abdul D One – Iyalina Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Abdul D One – Iyalina Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.