Hausa Songs
Auta Mg Boy – Ciwon Zuciya
Sponsored Links
Fitaccen mawakin nan na kannywood wanda akafi sani da Auta Mg Boy ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Ciwon Zuciya” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Farkon Kauna“.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.