Hausa Videos
Adam A Zango – Hello Ft. Tumba Gwaska
Sponsored Links
Adam A Zango ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Hello.” Tare da abokiyar aikinsa wato Tumba Gwaska, Na tabbata wannan waka zata nishadantar daku masoya wannan fitaccen mawaki.
Yanzu haka zaka iya kallon bidiyon wannan waka a kasan wannan rubutun.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.