Hausa Videos
Izzar So Episode 52 Original

Sponsored Links
Shirin izzar so shirine wanda akaf series film din hausa babu series film din dayake da farin jini a wajen mutane irin wannan film. Kuma wannan shiri yahada jaruman kannywood da dama.
Hakana kuma wannan film yana da dumbin masu kallonsa a tasharsa ta YouTube Channel wanda ake kiran sunanta da BAKORI TV wannan tasha a yanzu tana da akalla wadanda sukai Subscribe dinta dubu dari biyar da tamanin 582k.
Zaku iya kallon wannan series film din daga kasa: