Download Umar MB – Farin Wata (Shakallo) Album Full EP 2021

Table of Contents

Umar MB Ya Saki Sabon Album Dinsa Mai Taken Suna “Farin Wata Shakallo EP. Duk Cikin Wadannan Wakoki Babu Wakar Da Zaka Iya Cewa Bata Yi Ba Saboda Duka Sunyi Dadi.

Kuma Gabakidaya Wadannan Wakokin Yayi Sune Duk Akan Soyayya, Gaskiya Zanso Kusaurari Wadannan Wakoki.

Track list:

  1. Umar MB – Shakallo
  2. Umar MB – Zo Mu Zauna
  3. Umar MB – Sata
  4. Umar MB – Zabi
  5. Umar MB – Saurayi Na
  6. Umar MB – Yane

Wadannan Sune Sabbin Wakokin Umar MB Kuma Zaku Iya Sauke Su Acikin Wayarku Ta Android Cikin Sauki.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button